Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jami’an tsaro sun mamaye Fadar Sarkin Kano

Jami’an tsaro sun hana Sarki Sanusi II fita daga Fadar Sarkin Kano, inda suka hana shi zuwa zuwa taron nada Hakimin Bichi

Cin hanci ya durkusar da Nijeriya —ICPC

Hukumar ta yi kira ga ’yan Najeriya da su kasance jajirtattu wajen fallasa ayyukan cin hanci da rashawa da kuma yaki da annobar.

Muhammad ne sunan da aka fi sa wa yara maza a Ingila

Hukumomin ƙasar Birtaniya sun sanar cewa Muhammad shi ne sunan da aka fi sanya wa jarirai maza a yankunan Ingila da Wales.

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Ake Hana ’Yan Najeriya Fadin Albarkacin Bakinsu

Shirin Najeriya A Yau zai yi duba a kan tanade-tanaden doka a kan ’yancin faɗin albarkacin baki a Nijeriya. Shin me ya sa ake hana ’yan ƙasar faɗin al

Ba mu dakatar da ƙudirorin Dokar Haraji ba — Majalisar Dattawa

A wannan Alhamis ɗin ce Majalisar Dattawan Najeriya ta ce har yanzu ba ta janye ƙudirorin Dokar Haraji ba tana mai jaddada aniyar ci gaba da tattaunaw