Boko Haram: Fararen hula 10,000 sun mutu a hannun sojojin Najeriya — Amnesty
Aƙalla fararen hula dubu 10 ne suka rasa ransu a hannun jami’an sojojin Najeriya, tun bayan fara yaƙin Boko Haram a shiyar Arewa maso Gabashin ƙasar.
Manyan Labarai
Aƙalla fararen hula dubu 10 ne suka rasa ransu a hannun jami’an sojojin Najeriya, tun bayan fara yaƙin Boko Haram a shiyar Arewa maso Gabashin ƙasar.
Wasu ’yan Majalisar Wakilai biyar sun sauya sheƙa daga jam’iyyar Labour Party (LP) zuwa All Progressives Congress (APC) mai mulkin ƙasar. Wakila
Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta kashe ’yan ta’adda 8,034 daga farkon wannan shekara ta 2024 zuwa yanzu.
Tsofaffin sojojin Nijeriya sun yi dafifi suna zanga-zanga a Ma’aikatar Kuɗi ta Ƙasa, saboda rashin biyan su haƙƙoƙinsu
Shin karambani ne ya sa malamai tsoma baki a muhawarar ƙudurorin Harajin Tinubu ko neman maslaha ga al’umma?