Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA: Abin ya sa ’yan Nijeriya ke kishin ƙabila fiye da ƙasa

Me ya sa ’yan Nijeriya sun fi nuna kishin ƙabilun da suka fito idan aka kwatanta da kishin ƙasar da suke da shi.

Majalisa ta amince da naɗin Oluyede a matsayin Hafsan Sojin Ƙasa

Majalisar Dattawa, ta amince da naɗin Laftana Janar Olufemi Oluyede a matsayin Babban Hafsan Sojin Ƙasa.

An samu rabuwar kai kan ƙudirin gyaran dokar haraji a majalisa

Cece-kuce ya ɓarke a Majalisar Wakilai, bayan da ɗan majalisar APC daga Jihar Eikiti, Akin Rotimi, ya goyi bayan ƙudirin dokar gyaran haraji da ake ta

An kashe ’yan sanda 229 cikin watanni 22 a Najeriya — Bincike

Wani bincike da jaridar Daily Trust ta yi, ya gano cewar aƙalla jami’an ’yan sanda 229 ne, suka rasa rayukansu tsakanin watan Janairun 2023 zuwa

Dokar gyaran haraji ba za ta cutar da Arewa ba – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar Shugaban Ƙasa, ta musanta zargin cewa dokar gyaran haraji da ake shirin aiwatarwa za ta cutar da Arewacin Najeriya ko kuma fifita jihohin Legas