Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gobara Ta Tashi A Kasuwar Bayan Tasha Da Ke Damaturu

Wata shu’umar gobara ta tashi a Kasuwar Bayan Tasha da ke garin Damaturu a Jihar Yobe

Kotu ta kwace gidaje 753 a hannun jami’in gwamnati daya

Kotu ta kwace kwace gidaje 753 daga wani tsohon jami’in gwamnati wanda EFCC ta kama kan zargin sace kudaden al’umma a Abuja.

Yadda aka kashe ’yan sanda 229 a Nijeriya —Bincike

A shekarar 2023 kadai an yi wa ’yan sanda 118 kisan gilla, wasu 111 kuma aka kashe su a watanni 10 na farkon shekarar 2024 da muke ciki.

NAJERIYA A YAU: Dalilin ƙulla yarjejeniyar Gwamnatin Kaduna da ’yan ta’adda

Rahotanni sun bayyana cewa Gwamnatin Jihar Kaduna ta ƙulla yarjejeniya da ’yan bindiga. Shin wane alfanu hakan zai haifar?

An ceto ƙananan yara 4 da aka yi garkuwa da su a Kaduna

Ƙananan yaran nan guda huɗu ’yan gida ɗaya da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su sun kuɓuta.