Majalisar dokokin Kano ta yi watsi da dokar gyaran haraji
Majalisar ta ce ba ta amince da ƙudirin gyaran dokar ba saboda yankin Arewa ne zai faɗa tsaka mai wuya.
Manyan Labarai
Majalisar ta ce ba ta amince da ƙudirin gyaran dokar ba saboda yankin Arewa ne zai faɗa tsaka mai wuya.
Gwamnatin da shugabannin ƙungiyoyin ƙwadago ba su cimma matsaya kan lamarin ba.
Malaman sun ce za su ci gaba da yajin aikin har sai an biya dukkanin haƙƙoƙinsu.
’Yan bindigar da suka yi garkuwa da kananan yara hudu ’yan gida daya a Kaduna sun rage kudin fansar da suke nema daga Naira miliyan 300 zuwa miliyan 2
Mutum guda zai karɓi Naira miliyan 92 a matsayin kuɗin garatuti bayan aikin shekara huɗu a bankin CBN