Manyan Labarai

Manyan Labarai

Shekara ɗaya da harin Tudun Biri har yanzu da sauran rina a kaba

Al’ummar ƙauyen Tudun Biri inda jirgin soji ya kai harin bom kan masu taron Maulidi sun ce shekara ɗaya bayan harin har yanzu ba a fara maganar biyan

NAJERIYA A YAU: Dalilan Yawaitar Gobara A Lokacin Hunturu

Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan da aka fi samun gobara a irin wannan lokaci na hunturu da kuma hanyoyin da za a

’Yan Najeriya suna rayuwar ƙarya kafin cire tallafin man fetur — Tinubu

Tinubu ya ce rayuwar da ‘yan Najeriya ke yi a baya ta ƙarya, wadda ka iya kai ƙasar nan ga rushewa.

Ban san Gowon ne ya hana Abacha kashe ni ba — Obasanjo

Obasanjo ya ce duk waɗannan shekaru da aka shafe bai san cewar Gowon ne, ya ceci rayuwarsa ba.

Tinubu zai zarce Afirka ta Kudu daga Faransa

Ana sa ran cewa a gobe Litinin Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai zarce birnin Cape Town na ƙasar Afirka ta Kudu daga Faransa. Wata sanarwa da mai maga