Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za a gina sabuwar matatar man fetur a Gombe

Hukumomin da ke kula da albarkatun man fetur a Najeriya sun bai wa kamfanin Process Design and Development Limited lasisin gina sabuwar matatar mai a

Kwale-kwale ya kife da fasinjoji 200 a Kogi

Ana fargabar cewa wani kwale-kwale ɗauke da fasinjoji fiye da 200 ya yi hatsari a tekun Neja da ya ratsa tsakanin ƙauyukan Dambo zuwa Ebuchi a Jihar K

An kuɓutar da ’yar shekara 4 daga hannun mai garkuwa da mutane a Kano

Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta tabbatar da kuɓutar da wata ƙaramar yarinya mai shekara huɗu daga hannun wani mai garkuwa da mutane. Mai magana da

Ngozi Iweala ta sake zama Shugabar Ƙungiyar Cinikayya ta Duniya

An sake zaɓar Dokta Ngozi Okonjo-Iweala a matsayin Shugabar Kungiyar Cinikayya ta Duniya WTO a wani sabon wa’adin shekaru huɗu. Tsohuwar Ministar Kuɗi

Masu garkuwa da ɗan shekara 2 da ’yan uwansa na neman N300m

’Yan bindigar da suka sace yaro ɗan shekara biyu da ’yan uwansa mata uku a Kaduna na neman kuɗin fansa Naira miliyan 300 tare da barazanar halaka yara