Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sace yara 4 ’yan gida ɗaya a Kaduna

An yi garkuwa da ƙananan yara huɗu ’yan gida ɗaya a yayin da mahaifiyarsu ke jinya a asibiti a yankin New Millennium City a Jihar Kaduna

An gurfanar da Yahaya Bello kan zargin N80bn

Hukuamr EFCC ta gurfanar da tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a safiyar Laraba

Farashin man fetur zai sauko a Nijeriya —’Yan kasuwa

’Yan kasuwa sun bayyana ƙwarin gwiwar cewa farashin fetur zai ragu a Nijeriya sakamakon fara lodin tataccen mai daga Matatar Fatakwal

DAGA LARABA: Gudunmawar Da ‘Yan Sa Kai Suke Badawa Wajen Yaki Da Matsalar Tsaro

Ƙarancin jami’an tsaron ne ya sa wasu daga jihohin da rashin tsaron ya fi ƙamari suka samar da wasu jami’an tsaro da ke taimaka wa jami’an tsaron gwam

Tinubu zai tafi Faransa taro

Tinubu da mai ɗakinsa da kuma wasu jami’an gwamnatin Najeriya za su shafe tsawon kwanaki uku a Faransa.