Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dikko Radda ya jagoranci taro kan matsalar ’yan daba a Katsina

aron ya haɗa jami’an tsaro, shugabannin al’umma da sauran masu ruwa da tsaki, inda aka mayar da hankali kan yawaitar rikice-rikicen ’yan daba da faɗac

Kotu ta bayar da belin El-Rfuai

Kotu ta bayar da belin tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai

Yau ADC za ta yi taronta na ƙasa, duk da ƙalubale

Babban taron na ADC na zuwa ne a ranar da ake jiran hukuncin kotu kan rikicin shugabanci da ya dabaibaye jam’iyyar

An kama mutum 33 da ake zargi da hannu a harin cocin Kwara

Yayin samamen, waɗanda ake zargin sun jefar da makamin harbo jirgin sama da bindigogi ƙirar AK-47 guda uku, waɗanda daga bisani ’yan sanda suka ƙwato

NAJERIYA A YAU: Abun Da Ya Sa Matan Arewa Ke Gujewa Karantar Ilimin Kimiyya

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya yi dogon nazari ne kan dalilan da suka sa da yawa daga matan Arewa ke kaurace wa karantar ilimin kimiyya.