Matatar Dangote ta rage farashin man fetur
Matatar ta ce ta yi wannan ragi ne don nuna godiyarta kan yadda ‘yan Najeriya suka mara mata baya.
Manyan Labarai
Matatar ta ce ta yi wannan ragi ne don nuna godiyarta kan yadda ‘yan Najeriya suka mara mata baya.
Obasanjo ya ce a baya ya taɓa fara shan taba sigari, amma ya haƙura sakamakon ciwon tari da ta haifar masa.
Ƙungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta yi watsi da ƙudirin dokar sake fasalin haraji, tare da gargaɗin cewa yana barazana ga haɗin kan ƙasa. Ƙungiyar ta sok
Za mu binciki gwamnonin da ke kan mulki amma sai bayan wa’adinsu za mu ɗauki mataki.
A gefe guda gwamnonin PDP sun buƙaci Tinubu ya sake duba manufofinsa, domin rage wa ‘yan Najeriya wahalhalun da suke fuskanta.