Manyan Labarai

Manyan Labarai

HOTUNA: Barau ya bai wa ’yan sanda kyautar babura 1,000 a Kano

A shekarar da ta wuce Sanatan ya taɓa bai wa rundunar kyautar motocin aiki guda 22.

An kashe manoma 7, an ƙone buhun masara 50 a Neja

Maharan sun kuma kashe wani mutum bayan karɓar miliyan 20 kuɗin fansa daga hannun iyalansa.

Tinubu ya buƙaci Majalisar Dattawa ta amince da naɗin sabon Babban Hafsan Sojin Ƙasa

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci Majalisar Dattawa ta amince da naɗin Laftanar Janar Olufemi Oluyede a matsayin Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriy

Tabbas akwai yunwa a Najeriya amma sauƙi na tafe — Tinubu

Shugaba Bola Tinubu ya magantu kan halin ƙuncin rayuwa da ya addabi al’ummar Najeriya yana mai tabbatar da cewa lallai ana fama da yunwa a ƙasar. Sai

’Yan bindiga sun sace mutum 12 a Kaduna

’Yan bindiga sun sace aƙalla mutum 12 cikin wasu jerin hare-hare mabanbanta da suka kai ƙauyukan Libere da Unguwar Babangida da ke Karamar Hukumar Kau