Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojojin Nijeriya sun kora Lakurawa zuwa Nijar

Sojojin Nijeriya suka ragargaji mayaƙan Lakurawa sai da suka tsere da kyar suka bar Nijeriya

Matsalar wuta: Ƙananan ’yan kasuwa sun sauya dabara

Ƙanana da matsakaitan ’yan kasuwa sun koma amfani da wasu hanyoyin samun wutar lantarki sun haƙura da ta gwamnati.

NAJERIYA A YAU: Tasirin Bashin Tiriliyan N138 A Rayuwar ’Yan Najeriya

Da wannan amincewa majalisa ta yi wa Tinubu ƙarbo rancen dai, yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan 138. Shin mene tasirin basukan d

ACF ta dakatar da shugabanta kan furta kalamai ba da yawunta ba

Ƙungiyar Tuntuɓa ta Dattawan Arewa wato Arewa Consultative Forum (AC) ta ce ta dakatar da shugaban majalisar ƙolinta, Mamman Mike Osuman dangane da wa

Majalisar Dattawa ta sahale wa Tinubu karɓo rancen Naira tiriliyan 1.77 daga ƙetare

Majalisar Dattawa ta amince Shugaba Bola Tinubu ya ranto naira tiriliyan 1.77 kimanin dala biliyan 2.2 daga ƙetare. Matakin dai ya biyo bayan nazari t