Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gaza: Kotun ICC ta ba da umarnin kamo Fira Ministan Isra’ila

Kotun ICC na neman Fira Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu kan aikata laifukan yaƙi a Zirin Gaza

An harbe lauya har lahira a Binuwai

’Yan bindiga sun harbe wani lauya har lahira a garin Otukpo da ake Jihar Bibuwai.

’Yan ta’adda ke lalata da ’yan mata da sa su ƙunar baƙin wake —NCTC

’Yan ta’adda suna amfani da ’yan mata a matsayin ’yan ƙunar bakin wake, bayin jima’i, a cewar Cibiyar Yaƙi da Ta’addanci ta Ƙasa

NAJERIYA A YAU: Yadda Cutar Amai Da Gudawa Ta Yi Ajalin Mutum 25 A Sakkwato

Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai bi diddigin batun kisan mutane da cutar mai da gudawa ta yi a Jihar Sakkwato, don warware zare da abawa.

Matsalar Tsaro: Dole mu faɗakar da mutane yadda za su kare kansu – ACF

Ƙungiyar ta ce dole ne a ɗauki matakan da suka dace domin kawo ƙarshen ayyukan ‘yan ta’addan a yankin.