Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Ƙalubalen da zai yi wa zaɓaɓɓen Gwamnan Ondo Dabaibayi

Kama daga rikicin cikin gida a jam’iyyarsa ta APC zuwa ga barazanar jam’iyyun adawa da muradun al’ummar da ya yi wa alƙawura, anya zaɓaɓɓen Gwamnan On

Tinubu zai halarci taron G20 a Brazil

Tinubu zai tafi Brazil ne, kwanaki kaɗan bayan dawowa daga ƙasar Saudiyya.

Zaɓen Ondo: Wanda bai gamsu ba ya garzaya kotu — Tinubu

Tinubu ya ce duk wanda bai gamsu da sakamakon zaɓen ba ya garzaya kotu domin neman haƙƙinsa.

Lucky Aiyedatiwa ya lashe zaɓen Gwamnan Ondo

Aiyedatiwa, ya samu nasara da ƙuri’u 366,781, inda ya doke babban abokin hamayyarsa, Ajayi Agboola na jam’iyyar PDP, wanda ya samu ƙuri’u 117,845 kaca

Ba na yi wa Tinubu hassada — Atiku

Fadar shugaban ƙasa ta ce Atiku na yi wa Tinubu hassada ne saboda ya kada shi a zaɓen 2023.