Manyan Labarai

Manyan Labarai

HOTUNA: An soma kaɗa ƙuri’a a Zaɓen Ondo

Jam’iyyu 18 ne ke fafatawa a zaɓen, sai dai ana ganin takarar za ta fi zafi ne tsakanin APC da PDP.

Dole talauci ya yi katutu a Arewa!

Manzon Allah (SAW) ya gaya mana cewar mu nemi arziki da jijjifi wato da sassafe, domin Allah Ya sanya wa wannan lokacin albarka, amma sai ka ga mutum

Hauhawar farashin kayayyaki ta ƙaru da kaso 33 a Najeriya — NBS

Hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ta ƙaru da kashi 33.88 a watan Oktoban 2024, adadin da ya nuna an samu ƙarin kashi 1.18 cikin ɗari daga kashi 3

Zanga-zanga: A cikin gida aka kama ’ya’yanmu aka kai kurkuku —Iyaye

Iyayen wasu matasa da aka tura gidan yari kan zanga-zangar yunwa a Jihar Kaduna, sun bayyana cewa ’ya’yan nasu ba su fita zanga-zangar ba, amma jami’a

Yau wa’addin girbi da Lakurawa suka ba manoman Sakkwato ke karewa

A Juma’ar nan wa’adin girbe amfanin gona da mayakan Lakurwa da ke shirin sakin dabbobinsu, suka ba wa al’ummar Jihar Sakkwato ke cika