Manyan Labarai

Manyan Labarai

Hukumomin yaƙi da cin hanci ba su taɓa gayyata ta ba — Pantami

Pantami ya jaddada cewa gaskiya da riƙon amana su ne ginshiƙan shugabanci nagari, yana mai cewa shugabanni su kasance masu tsoron Allah.

2027: ’Yan ADC a Majalisar Wakilai sun buƙaci a binciki shugaban INEC

’Yan majalisar sun nuna damuwa kan yadda Shugaban INEC ɗin zai iya gudanar da zaɓe na gaskiya, adalci da inganci a 2027.

Yadda jiragen soji suka kashe mutane 200 a Kasuwar Jilli

Jiragen kai harin ne a yayin wani samamen soja da ke niyyar kai hari kan waɗanda ake zargin ’yan Boko Haram ne a yankin.

Kasuwar Jilli cibiyar ’yan ta’adda ce — Buratai

Buratai ya ce, duk da an sha rufe kasuwar, amma ’yan ta’adda suna ci gaba da amfani da ita tare da goyon bayan wasu da ke cinikayya da su.

Sojoji ta fara binciken harin bam a Kasuwar Jilli

Rahotanni sun nuna cewa aƙalla mutane 56, mafi yawansu ’yan kasuwa, ake zargin sun rasa rayukansu, yayin da wasu 14 ke jinya a asibiti