Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘A haramta wa baki zuwa Borno karatun allo’

Masu ruwa da tsaki sun bakaci a wajabta wa iyayen da ke tura ’ya’yansu makaratun tsangaya su rika kaiwa da abincinsu

Yadda sojoji suka kashe ’yan ta’adda 481 suka kama 741 a wata guda

Sojojin Nijeriya sun halaka ’yan ta’adda 481, sun kama 741 tare da ceto mutane 492 da aka yi garkuwa da su a cikin wata guda

Yau za a yi jana’izar Janar Lagbaja

A Juma’ar nan za a gudanar da Jana’izar Soji ga tsohon Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Nijeriya, Laftanar-Janar Taoreed Lagbaja.

NAJERIYA A YAU: Shirin Da Masu Ruwa Da Tsaki Suka Yi Kan Zaben Ondo.

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai tattauna da masu ruwa da tsaki ne kan yanayin shirye-shirye don tunkarar zaben gwamna a Jihar Ondo.

Tinubu ya yi naɗin sabbin muƙamai huɗu

Daniel Bwala dai tsohon hadimi ne ga tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar.