Manyan Labarai

Manyan Labarai

Majalisar Zartarwa ta amince da kusan Naira tiriliyan 50 Kasafin Kuɗin 2025

Shugaba Bola Tinubu ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwa a ranar Alhamis, 14 ga watan Nuwamban 2024.

HOTUNA: Ana shirye-shiryen jana’izar marigayi Lagbaja

An kawo gawar marigayi babban hafsan sojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, zuwa Abuja a safiyar Alhamis, inda ake shirin gudanar da

Lakurawa sun tsere bayan sojoji sun ragargaje su a Kebbi

Mayaƙan Lakurawa sun arce daga yankin Jihar Kebbi bayan sojoji sun yi musu luguden wuta.

NAJERIYA A YAU: Yadda Za A Kauce Wa Gadon Ciwon Suga

Yaɗuwar lalurar cutar suga a tsakanin mutanen da iyayensu suke fama da ita tana cikin hanyoyin da suke taimakawa wajen ƙaruwarta.

Dalilin da ke haddasa yawaitar katsewar lantarki — EFCC

Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arziki Zakon Kasa a Najeriya (EFCC) ta alaƙanta yawaitar katsewar lantarki da yadda cin hanci da rashawa suka yi k