Muna buƙatar Dala biliyan 10 a riƙa samun wutar sa’o’i 24 a Najeriya — Ministan Lantarki
Dole sai abokan hulɗa masu zaman kansu sun zuba jari a ɓangaren makamashi domin lamarin ya fi ƙarfin gwamnati.
Manyan Labarai
Dole sai abokan hulɗa masu zaman kansu sun zuba jari a ɓangaren makamashi domin lamarin ya fi ƙarfin gwamnati.
Ministan ya ce gwamnati na buƙatar taimakon mutane wajen kawo ƙarshen ‘yan ta’addan Lakurawa.
A baya irin wannan ta faru, inda wata tankar mai ta yi bindiga tare da hallaka sama da mutum 170.
A karo na biyu cikin wata shida ke nan da hukumar makarantar da ke neman hana dalibanta sanya hijabi take shan kaye a kotu.
Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne a kan yadda almajirci ya sauya salo a wannan zamani da ma irin halin da almajirai suka tsinci kansu