Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu ya dawo Abuja bayan halartar taro a Saudiyya

A yayin taron Tinubu ya jaddada buƙatar kawo ƙarshen mamayar da Isra’ila ta yi wa Gaza.

Sojoji sun tafka ƙazamin artabu da Bello Turji a Sakkwato 

Mazauna yankin sun yi fatan musayar wutar ta yi sanadin kawo ƙarshen Bello Turji.

Mun biya bashin N63bn da Ganduje ya karɓo — Gwamnatin Kano

Daraktan ya ce ba a taɓa yin gwamnatin da ta ciyo wa Kano bashi ba kamar gwamnatin Ganduje.

Masu hakar ma’adinai 13 sun rasu bayan ruftawar kasa a Filato

Matasa 13 sun rasu bayan ruftawar kasa a wurin da suke hakar ma’adinai a Jihar Filato

Lakurawa na amfani da jirgi mara matuki, sun karɓe iko a kauyukan Kebbi —Bukarti

Bukarti ya bayyana cewa mayaƙan Lakurawa sun kai shekara shida a Nijeriya kuma a halin yanzu sun karɓe ayyukan sarakunan gargajiya a yankunan Jihar Ke