Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kamala ta amince da shan kaye a hannun Trump

Kamala ta jaddada batun miƙa mulki cikin lumana, da kuma zama shugaban dukkan Amurkawa.

Uwargidan Tinubu ta ziyarci iyalan Lagbaja 

Marigayin ya rasu ya bar mata ɗaya da yara biyu.

Mahara sun yi wa manoma 10 kisan-gilla a Neja

Mazauna yankin sun koka kan yadda maharan ke musu kisan-gilla.

Kotu ta hana CBN riƙe kuɗin ƙananan hukumomin Kano

Kotu ta hana Gwamnatin Tarayya da Bankin CBN riƙewa ko yin katsalandan kan kuɗaɗen ƙananan hukumomin Kano na wata-wata daga asusun Tarayya

Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Nijeriya, Lagbaja ya rasu

Fadar Shugaban Kasa ta tabbatar da rasuwar Babban Hafsan Sojin Kasa na Nijeriya, Laftanar-Janar Taoreed Lagbaja