Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta sallami kananan yara da ake zargi da cin amanar kasa

Kotu ta kori karar da ake zargin kananan yara da cin amanar kasa a lokacin zanga-zangar tsadar rayuwa a Nijeriya.

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda da ke shirin kai hari ga masu gyaran layin lantarkin Arewa

Jiragen yaƙin sojoji sun halaka ’yan ta’adda da ke shirin kai sabon hari kan masu aikin gyaran babban layin lantarkin Arewa da ya taso daga Shir

NAJERIYA A YAU: Shin addu’oi kaɗai Najeriya ke buƙata dom ficewa daga matsaloli?

Wasu ’yan Nijeriya na ganin cewa kiraye-kirayen yin addu’o’i domin samun waraka daga matsalolin ƙasar, alama ce da ke nuna sukuwa ta ƙare

Gwamnatin Tarayya ta soke kwangilar aikin titin Abuja-Kaduna

An shafe sama da shekara shida ana aikin titin amma ba a kammala ba.

Zanga-zanga: Tinubu ya bayar da umarnin sakin yaran da aka tsare

Tinubu ya ce za a hukunta duk waɗanda ke da hannu wajen kama ƙananan yaran.