Ba za a dawo da tallafin man fetur ba — Minista
Ministan ya ce sauye-sauyen da Tinubu ya ɓullo da su, na kawo sakamako mai kyau.
Manyan Labarai
Ministan ya ce sauye-sauyen da Tinubu ya ɓullo da su, na kawo sakamako mai kyau.
Tinubu ya rantsar da sabbin ministocin bayan sauke wasu daga muƙamansu da ya yi a baya-bayan nan.
Ɗan sanda ya aika wani soja lahira a wani rikici a Jihar Nasarawa
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai tattauna ne kan tanadin doka game da kamen ƙananan yara da kulle su da kuma gurfanar da su gaban kuliya.
Atiku ya ce manufofin da Tinubu ke bijiro da su, na ƙara jefa ‘yan Najeriya cikin ƙangin talauci.