Manyan Labarai

Manyan Labarai

Na ba da umarnin maido da yaran da aka gurfanar a Kotun Abuja — Gwamnan Kano

An kama su ne a garuruwan Kano, da Katsina, da Gombe, da Abuja, da Jos, da Kaduna.

Jihohi 20 da suka fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi

Kimanin jihohi 20 ne suka fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi ko kuma za su fara biya daga wannan makon. Bayan tattaunawa tsakanin gwamnati da kamf

Gurfanar da ƙananan yara a gaban kotu tsantsar zalunci ne — Atiku

Wannan abu na tayar da hankali ya tuna min da zaluncin ’yan aƙidar Nazi.

Dalilin da ba zan janye ƙudirin ƙara haraji ba — Tinubu

Tinubu ya yi watsi da shawarar Majalisar Tattalin Arziki kan ƙudirin ƙara haraji.

Yara masu zanga-zangar yunwa sun sume a kotu

Yara huɗu ’yan kasa da shekaru 18 da ake zargi da cin amanar Nijeriya a lokacin zanga-zangar yunwa sun sume a kotu