Tsadar rayuwa: Kotu ta ba da belin masu zanga-zanga a kan N10m kowannensu
Kotu ta tsare samarin da suka yi zanga-zangar tsadar rayuwa a Gidan Yarin Kuje, bayan ba da belin kowannensu a kan Naira miliyan 10.
Manyan Labarai
Kotu ta tsare samarin da suka yi zanga-zangar tsadar rayuwa a Gidan Yarin Kuje, bayan ba da belin kowannensu a kan Naira miliyan 10.
Aƙalla matafiya 20 ne ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a kan hanyar Mariga zuwa Kontagora a Jihar Neja.
Shugaba Tinubu na shirin janye ƙudurin neman ƙara haraji da shugabannin Arewa suka ƙi amincewa da shi
A wasu sassan Arewa, mutane sun cika da farin ciki da annashuwa bayan da wutar lantarki ta dawo a yankunansu.
Za mu yi duk mai yiwuwa wajen tallafa wa Najeriya ta yaƙi talaucin da ya yi wa ’yan ƙasar katutu.