Ya kamata Tinubu ya sake sauke wasu ministocin — Ndume
Sanatan ya ce akwai buƙatar a gujewa amfani da shawarwarin IMF da Bankin Duniya da suka shafi tattalin arziki.
Manyan Labarai
Sanatan ya ce akwai buƙatar a gujewa amfani da shawarwarin IMF da Bankin Duniya da suka shafi tattalin arziki.
CAF ta ci tarar ƙasar Libya Dala 50,000 tare da bai wa Super Eagles maki uku.
Akwai rumfar zaɓen da har kawo yanzu kayayyakin zaɓen ba su iso ba.
Da take zantawa da wakilinmu, wata matar aure, Ummu Salma Yahya Isah cewa ta yi, ita a wurinta, don mace ta ɗauki wayar mijinta ta duba ba wani abu ba
Jonathan ya ce, da jin sakamakon zaɓen, sai ya ji motsin zuciyarsa, kamar duk duniya ta juya masa baya.