Yadda na ji bayan faɗuwa Zaɓen 2015 — Jonathan
Jonathan ya ce, da jin sakamakon zaɓen, sai ya ji motsin zuciyarsa, kamar duk duniya ta juya masa baya.
Manyan Labarai
Jonathan ya ce, da jin sakamakon zaɓen, sai ya ji motsin zuciyarsa, kamar duk duniya ta juya masa baya.
Tinubu gaban kansa ya yi wajen cire tallafin man fetur a cewar IMF.
Gwamnatin Kano ta nanata ƙudirin gudanar da sahihin zaɓe na gaskiya da adalci.
“Rayuwa ta kasance idan wani mutum yana kuka, wani kuma yana dariya ne”
Babbar Kotun Jihar Kano ta hana duk wani yunƙurin hana hukumar zaɓen jihar gudanar zaɓen ƙananan hukumomi na ranar Asabar. Alƙalin kotun, Mai Shari