Zaɓen ƙananan hukumomin Kano nan nan daram —Abba
Gwamnan Kano ya ce suna da hujja da doka ta ba su ikon gudanar da zaɓen a ƙananan hukumomi
Manyan Labarai
Gwamnan Kano ya ce suna da hujja da doka ta ba su ikon gudanar da zaɓen a ƙananan hukumomi
Hukumomin tsaro sun gargaɗi kamfanin TCN kan haɗarin shiga yankin da aka lalata manyan turakun lantarki da ya jefa Arewa cikin duhu
CBN ya ce har kwanan gobe za a ci gaba amfani da tsoffin takardun Naira tare da sababbin da aka sauya wa fasali a Najeriya
Irin halin matsi da mazauna yankin Arewa suka shiga sakamakon ɗaukewar wutar lantarki
Matakin da ya ce wani ɓangare ne na ƙoƙarin Gwamnatin Tarayya na rage kashe kuɗaɗen gudanar da mulki.