Kaduna: Shugabannin ƙananan hukumomi da kansiloli sun karɓi takardar lashe zaɓe
Shugabar KAD-SIECOM, ta bayyana cewa an gudanar da zaɓen a faɗin jihar kamar yadda dokar zaɓe ta Kaduna ta 2024 ta tanadar.
Manyan Labarai
Shugabar KAD-SIECOM, ta bayyana cewa an gudanar da zaɓen a faɗin jihar kamar yadda dokar zaɓe ta Kaduna ta 2024 ta tanadar.
Kotun ta taƙaita zamanta zuwa awanni uku a rana saboda tsadar man dizal.
Umahi ya ce idan kamfanin bai amince da tayin gwamnati na Naira biliyan 740 a matsayin kuɗin aikin ba, za ta ƙwace kwangilar
Tinubu ya naɗa minista a sabuwar ma’aikatar bunkasa kiwon dabbobi da matar Ojukwu a majalisar ministocinsa
Mene ne zai biyo bayan wannan garambawul din?