Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sauya ministoci: Tinubu ya rushe wasu ma’aikatu, ya haɗe wasu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya rushe ma’aikatun kula da yankunan Arewa da Kudu.

Yadda ɗauke wutar lantarki ya gurgunta Arewa

Iyalai da ’yan kasuwa a Arewa na kokawa bayan ɗaukewar wuta a babban layin da ke kawo lantarki Arewa na tsawon kwanaki

PDP ta sake ɗage babban taronta na ƙasa 

Jam’iyyar ta kuma lashi takobin ƙwatar mulki a 2027.

Zaɓen ƙananan hukumomi yana nan ba fashi —Majalisar Kano

Majalisar Dokoki ta Jihar Kano ta ce babu gudu babu ja da baya a zaɓen ƙananan hukumomin jihar da ke tafe ranar Asabar.

DAGA LARABA: Shin Duka Ne Hanyar Ladabtar Da Yara Mafi Inganci?

Duk wanda ya kai shekaru talatin zuwa sama ya san cewa a da can iyaye da sauran jama’ar gari suna iya ɗaukar tsumagiya don ladabtar da shi idan ya kau