Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Shin Sai Da Kuɗi Mai Yawa Za Ku Iya Cin Abinci Mai Gina Jiki?

Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi duba a kan irin abincin da mutane za su iya ci da kuɗi ƙalilan kuma su samu abin da suke buƙata.

Na taɓa zama kurma ban sani ba — Obasanjo

Tsohon shugaban ya ce ya samu matsala da jin sauti amma ba tare da ya gane ba.

Shettima zai wakilci Najeriya a taron CHOGM na 2024

Shugaba Tinubu ya tura mataimakinsa, Kashim Shettima, ya wakilci Najeriya a taron kashashe rainon Ingila (CHOGM) na 2024.

’Yan ta’adda sun hallaka ɗan shekara 53 a Katsina

A daren Asabar ’yan ta’adda suka kai harin inda suka kashe wani ɗan shekara 53 suka jikkata yara suka sace wasu da dama zuwa cikin jeji.

Ana zargin gwamnatin Taraba da shirin rushe masallaci mai shekara 112

Sarakunan Kutep waɗanda suka karɓi Musulinci ne suka gina Masallacin Juma’a na garin Takum a cikin shekarar 1912.