Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Ribas ta amince da biyan N85,000 mafi ƙarancin albashi

An tabbatar da cewa aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashin zai fara aiki ne nan take.

An kama ɗan sandan ƙarya a Kano

Yana damfarar jama’a da shigar jami’an ‘yan sandan da kuma lalata martabar Rundunar.

Fashewar tankar mai: Mamata sun ƙaru zuwa 170

Adadin mutanen da suka rasu a fashewar tankar man fetur ta kashe a Jihar Jigawa ya ƙaru zuwa 170, wasu sama da 60 na karbar magani

Jami’an tsaro ke ba wa ’yan ta’adda makamai —Ribadu

Nuhu Ribadu ya ce jami’an tsaro ke ba wa ɓata-gari makaman da ake ta’addanci da su a Najeriya

NAJERIYA A YAU: Fashewar Tankar Mai: Asarar Da Al’ummar Majiya Suka Tafka

Galibin waɗanda suka rasu a sakamakon fashewar tankar man da ta yi ajalin sama da mutum 150 a Jihar Jigawa matasa ne