Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Fashewar Tankar Mai: Asarar Da Al’ummar Majiya Suka Tafka

Galibin waɗanda suka rasu a sakamakon fashewar tankar man da ta yi ajalin sama da mutum 150 a Jihar Jigawa matasa ne

Ambaliya: An nemi mazauna yankin Kogunan Benuwe da Neja su yi ƙaura

Taswirar ta nuna muhimman yankunan da ke fama da ambaliyar ruwa a faɗin Nijeriya, musamman a kusa da tashoshin da ke gaɓar kogin Benuwe da Neja.

Mun fara bincike kan fashewar tankar mai a Jigawa —NSIB

Hukumar binciken hatsari ta ƙasa (NSIB) ta soma bincike kan fashewar tankar man da ya yi ajalin sama da mutum 150 a Jihar Jigawa.

’Ya’yana 4 da almajirai 5 sun rasu a gobarar tankar man Jigawa

Ana fargabar yawan mamata bayan hatsarin tankar mai a Jigawa zai ƙaru zuwa 150. Daga cikin mamatan akwai ’ya’ya huɗu na mutum ɗaya da almajirai biyar

Kisan Hanifah: Abdulmalik ya ƙalubalanci hukuncin kisan da aka yanke masa

Abdulmalik Tanko, malamin da ya kashe ɗalibarsa Hanifah Abubakar a Kano ya ɗaukaka ƙara yana neman a soke hukuncin kisa da kotu ta yanke masa.