Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ma’aikatan Gombe za su fara karɓar sabon albashi mafi ƙanƙanta a Oktoba

Mataimakin Gwamnan ya kuma buƙaci ma’aikata da kada su yi jinkiri wajen miƙa masa rahoto kai tsaye muddin ba su ga wani ƙari daidai da sabon tsarin a

Tinubu ba zai sauya tsare-tsaren gwamnatinsa ba —APC

APC ta buƙaci PDP ta haɗa hannu da Gwamnatin Tinubu domin inganta rayuwar al’ummar Najeriya.

Rikicin PDP: Kotu ta hana tsige Damagum

Kotun da ke zamanta a Abuja ba da wannan umarnin ga Kwamitin Zartarwata (NEC) da Kwamitin Gudanarwa (NEC) na Jam’iyyar wannan umarnin.

Ambaliya ta mamaye yankuna 60 a Kogi

Ambaliyar ruwa ta shanye yankuna sama da 60 a Ƙaramar Hukumar Abaji da ke Jihar Kogi.

Mutfwang ya rantsar da zaɓaɓɓun Shugabanni qananan hukumomi 

Gwamnan Filato ya rantsar da zaɓaɓɓun shugabanni ƙananan hukumomin jihar Filato 15 a cikin 17 da ake da su a jihar.