Mutfwang ya rantsar da zaɓaɓɓun Shugabanni qananan hukumomi
Gwamnan Filato ya rantsar da zaɓaɓɓun shugabanni ƙananan hukumomin jihar Filato 15 a cikin 17 da ake da su a jihar.
Manyan Labarai
Gwamnan Filato ya rantsar da zaɓaɓɓun shugabanni ƙananan hukumomin jihar Filato 15 a cikin 17 da ake da su a jihar.
Wani matuƙin jirgin sama ya rasu a yayin da suke tsaka da tafiya a sararin samaniya.
Sauran ƙananan hukumomi guda biyun da ake jiran isowar sakamakon zaɓen su, sune Pankshin da Langtang ta Arewa.
Muhawara ta ɓarke a Najeriya bayan sanar ƙarin farashin man fetur a gidan gidajen mai na NNPC, cewa wa zai kare muradun ’yan kasa, ya hana a yi musu h
Shugaban IPMAN ya kuma buƙaci a mayar musu da kuɗaɗen da suke bin ‘yan kasuwar mai, wanda kamfanin NNPC ke riƙe da shi tsawon watanni uku da suka gaba