Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Yadda Kudin Crypto Ya Sanya Matasa Yin Saki-Na-Dafe

Halin da matasa suka tsinci kansu bayan sun yi ‘mining’ ɗin Hamster

Obi ya girmi Kwankwaso a fagen siyasa — Bashir Ahmad

Ahmad ya ce idan aka duba alƙaluman zaɓen 2023, za a fuskanci cewar Obi ya girmi Kwankwaso a siyasa.

Da jami’an gwamnati nake zuwa tattaunawa da ’yan bindiga – Gumi

Malamin ya ce ba shi da burin da ya wuce a samu zaman lafiya a Najeriya.

Dalilin da ba a fara biyan masu hidimar ƙasa N77,000 ba — NYSC

Bayanin da muka samu ba a ce mana yaushe za a fara biya ba, amma dai an tabbatar mana cewa an yi musu ƙari.

2027: Neman tazarce ba ya gabana yanzu — Tinubu

Ina so Nijeriya ta samu ci gaban da hatta waɗanda ba a haifa ba su ma za su ci moriya.