Najeriya ta soke harajin VAT a kan iskar gas da man dizel
Wannan na daga cikin ƙoƙarin gwamnatin Najeriya na rage dogaro da man fetur a ƙasar
Manyan Labarai
Wannan na daga cikin ƙoƙarin gwamnatin Najeriya na rage dogaro da man fetur a ƙasar
An yi jana’izar mutum 16 a yayin da ake neman wasu sama da 150 daga cikin masu zuwa Maulidi da hatsarin kwalekwale ya rutsa da su a yankin Ƙaram
Neja na cikin jihohin da aka fi samun kifewar kwalekwale a Najeriya
Yankin Kudu kuwa ƙungiyoyin ɗalibai matsafa da fyaɗe da daba su ne matsala a makarantu.
Kotun Dakarun Sojin Nijeriya ta tabbatar da laifukan da ake tuhumar Seaman Abbas.