Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dabaru na musamman ne za su warware matsalolin Najeriya — Abba

Gwamnan ya ce akwai buƙatar ‘yan Najeriya su haɗa kansu domin samar wa yaran gobe yanayi mai kyau.

Zan rantse da Alƙur’ani ban saci kuɗin Kaduna ba — El-Rufai

Sai dai kuma ya ƙalubalanci tsofaffin gwamnonin jihar kan su rantse ba su saci kuɗin al’umma ba.

Dan sanda ya kashe mutum kan N200 a Yobe

Ana zargin dan sandan da hallaka mamacin ne saboda ya ki ba shi cin hancin Naira 200 da ya nema.

An kama mata ’yan leƙen asirin ’yan bindiga da ’yan Boko Haram a Taraba

Sojoji sun kama wasu mutane takwas da ake zargin cewa ’yan Boko Haram ne a garin Sunkani

HOTUNA: Zanga-zangar rayuwa ta ɓarke a Najeriya

Zanga-zangar ta ɓarke a ranar bikin cikar Najeriya shekaru 64 da samun ’yanci