’Yancin Kai: Tinubu zai yi wa ’yan Najeriya jawabi a ranar Talata
Jawabin na cikin shirye-shiryen bikin cikar Najeriya shekara 64 da samun ‘yancin kai.
Manyan Labarai
Jawabin na cikin shirye-shiryen bikin cikar Najeriya shekara 64 da samun ‘yancin kai.
Tinubu ya ce zai bai wa ɓangaren shari’a damar gudanar da ayyukansa yadda ya kamata.
Ya ce Shugaba Tinubu yana da tsare-tsare da za su ciyar da Najeriya gaba.
Dakarun sun kai samamen ne a lokuta mabanbanta.
Masarautar Saudiyya ta kuma jaddada aniyarta ta tallafa wa al’ummar Falasɗinawa ta kowace fuska