Manyan Labarai

Manyan Labarai

Harin bom ya jawo ce-ce-ku-ce tsakanin sojoji da al’ummar Kaduna

Al’umma sun ce harin bom ya kashe mutane 23 a masallaci, amma sojoji sun ce cibiyar ’yan ta’adda suka kai wa harin kai-tsaye

NAJERIYA A YAU: Rawar Da Fassara Ke Takawa Wajen Haɓaka Harshen Hausa

Tattaunawa kan irin gudunmawar da fassara ke bayarwa wajen haɓaka harshen Hausa.

Gwamnati ta bai NLC da NANS kyautar motoci 64 masu amfani da gas

Gwamnatin ta ce za ta faɗaɗa shirin samar da motoci masu amfani da iskar gas don sauƙaƙa sufuri a Najeriya.

“Sojoji sun kasa kawo ƙarshen Turji kamar yadda Jonathan ya yi wa Boko Haram”

Sanatan ya ce akwai buƙatar gwamnati ta ɗauki matasa aikin soji domin yi wa ƙasarsu hidima.

A Najeriya ne kaɗai mutum zai saci kuɗi ya tsira — Ndume

Har wa yau, Sanatan ya koka kan yadda yunwa ta yi wa mutane ƙatutu a Najeriya.