Manyan Labarai

Manyan Labarai

HOTUNA: Yadda ambaliya ta mamaye yankuna 82 da makarantu 90 a Neja

Ambaliya ta mamaye yankuna 82 da makarantu 90 da asibitoci a Karamar Hukumar Mokwa da ke Jihar Neja

Kotu ta kori bukatar APC na hana zaben kananan hukumomin Kano

Babbar Kotun Tarayya ta yi watsi da bukatar Jam’iyyar APC na hana gudanar da zaben kanann hukumomin Jihar Kano.

Hajjin 2025: Kafin alƙalamin N8.5m maniyyata za su biya a Legas

Za su biya ne kafin Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da kuɗin kujerar Hajji

Mahaifiyar tsohon shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa ta rasu

Allah Ya yi wa mahaifiyar shugaban Hukumar yaki da almundahana (EFCC) Abdulrasheed Bawa rasuwa.

Bidiyon Tsiraici: Hafsat Baby ba ta hannunmu —Hisbah

Hisbah ta bayyana dalilin da Sheikh Daurawa ya goge bidiyon da ya wallafa