Duk da man Dangote, wahalar fetur ta dawo a Abuja
Walahar man fetur ta dawo a Abuja duk da cewa manyan dullalansa sun fara sayen man Matatar Ɗangote, wanda ake sa ran zai magance matsalar.
Manyan Labarai
Walahar man fetur ta dawo a Abuja duk da cewa manyan dullalansa sun fara sayen man Matatar Ɗangote, wanda ake sa ran zai magance matsalar.
Kotu ta ƙara musu da ɗaurin shekaru 14 bayan samun su da laifin kisan Kanar Anthony Okeyin bayan sun yi masa fashi da makami a cikin barikin sojoji
Abubuwan da ke kawo hakan da kuma tasirinsa a kan rayuwar masu buga-bugar da ma al’umma
Akalla mutane hudu sakamakon kifewar wani kwalekwale a Karamar Hukumar Dikwa da ke Jihar Borno
Dangote ya ce tallafin man fetur na sa gwamnati “biyan kudaden da bai kamata ta biya ba.”