Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yara 2,300 da mata 145 ke mutuwa kullum a Najeriya —NPHCDA

Hukumar ta ce akasarin ƙananan yaran da matan sun mutuwa ne a yankin Arewacin Najeriya

’Yan bindiga sun kashe limami a masallaci a Abuja

’Yan bindiga sun harbe wani limami har lahira a masallaci sannan suka yi awon gaba da mutum ɗaya a birnin Abuja.

NAJERIYA A YAU: Haƙiƙanin Dalilan Nasarar APC A Zaben Gwamnan Edo

Binciken ƙwaƙwaf a kan iƙirarin shugabannin APC cewa amincewa da salon mulkin jam’iyyar ne ya za mutanen Jihar Edo suka zaɓe ta

PDP ta yi watsi da sakamakon zaɓen Edo, za ta garzaya kotu

PDP ta ce jami’yyar APC na shirin jega dimokuraɗiyyar Najeriya cikin hatsari.

An kashe jagoran ’yan bindigar Kaduna a rikicin ’yan fashin daji

An kashe Kachalla Tukur Sharme tare da yaransa a wani ƙazamin fada tsakaninsu da abokan gabansu ’yan bindiga a Dajin Rijana.