Okpebholo na APC ya lashe zaɓen Gwamnan Edo
Mulki ya sake dawowa hannun jam’iyyar APC bayan rashin nasara da ta yi a shekarar 2020.
Manyan Labarai
Mulki ya sake dawowa hannun jam’iyyar APC bayan rashin nasara da ta yi a shekarar 2020.
Ya zuwa yanzu dai APC ta bai wa jami’yyar PDP tazarar ƙuri’u 79,375.
Yanzu haka dai ana dakon sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi biyu da suka fi yawan jama’a.
Yanzu haka dai ana dakon sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi biyu da suka rage.
INEC ta ce za ta karɓi sakamakon zaɓen ne da suka fito daga ƙananan hukumomi ba daga nau’urar IREV ba.