Zaɓen Edo: Duk wanda ya kaɗa ƙuri’a ya koma gida ya zauna — ’Yan sanda
Waɗanda aka sahalewa ne kaɗai ne ke damar zirga-zirga a ranar zaɓe.
Manyan Labarai
Waɗanda aka sahalewa ne kaɗai ne ke damar zirga-zirga a ranar zaɓe.
Aƙalla ’yan takara 17 ne za su fafata a zaɓen da suka haɗa da maza 16 da mace ɗaya.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da cewa aiki ne ya kawo shi kujerar shugaban ƙasa ba wata riba ta azurta kansa ba. Tinubu ya tabbatar wa ‘yan Najer
Tsarin rajistar motocin da ake kira e-CMR zai taimaka wajen inganta aikin jami’an ’yan sanda
Tinubu ya buƙaci INEC da jami’an tsaro su kasance na kowa.