Manyan Labarai

Manyan Labarai

Iran da Amurka sun amince da yarjejeniyar tsagaita wuta

Hakan na zuwa ne bayan Amurka ta amince da wasu ƙa’idoji 10 da Iran ta gindaya a matsayin sharaɗinta

Shinkafa da taliya ba za su sa ka ci zaɓen 2027 ba —Atiku ga Tinubu 

Atiku ya ce tsarewar da ake yi wa ’yan adawa na nuna amfani da ƙarfin gwamnati wajen tsoratar da su da kuma daƙile muryarsu.  

DAGA LARABA: Yadda sunayen zamani ke neman kawar da na Hausawa

Sunaye irin su Talle da Danliti da Hausawa ke amfani da su a da can baya na neman bacewa, yayin da sunayen zamani ke neman maye gurbinsu. Ko wadanne d

Kotu ta daure masu taimakon Boko Haram shekara 10 zuwa 40 a kurkuku

Hukuncin da Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke ya hada da umarnin shigar da wasu daga cikin wadanda aka yanke wa hukunci cikin shirin gyara hali da ka

Sheikh Abduljabbar ya nemi kotu ta dawo da shi Kano daga Gidan Yarin Kuje 

Abduljabbar ya nemi kotu ta ba shi kariya uku: dawo da shi Gidan yarin Kurmawa domin tabbatar da takardunsa, dawo da duk wani daftari da aka rasa ko a