Ambaliya ta shafi mutum miliyan 1.6 a Nijeriya — NEMA
Mutane 634,035 ne suka rasa matsugunansu sannan gidaje 94,741 sanadiyyar ambaliyar ruwa.
Manyan Labarai
Mutane 634,035 ne suka rasa matsugunansu sannan gidaje 94,741 sanadiyyar ambaliyar ruwa.
Haɗarin da ya faru a Jihar Neja a ranar 8 ga watan Satumba, ya yi ajalin mutane 48.
Jihohin Abiya da Imo da Ebonyi ne kan gaba a samun sakamako mai kyau.
Hukumar Asibitin Tarayya da ke Gombe (FTH) ta haramta wa ma’aikatanta yin harkar ‘kirifto’ ko ‘mining’ a lokacin da suke bakin aiki.
A samu karuwar samu ƙaruwar asarar rayukan daga dari 650 da aka samu a lokacin da Bazoum ke shugabantar kasar.