Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sheikh Abduljabbar ya nemi kotu ta dawo da shi Kano daga Gidan Yarin Kuje 

Abduljabbar ya nemi kotu ta ba shi kariya uku: dawo da shi Gidan yarin Kurmawa domin tabbatar da takardunsa, dawo da duk wani daftari da aka rasa ko a

HOTUNA: Yadda ruwa da iska ya lalata babbar tashar motoci ta Kugbo a Abuja

Kalli yadda ruwan sama da iska mai ƙarfi suka lalata tashar motoci ta Kugbo da sauran gine-ginen gwamnati a hanyar Mararaba da ke Babban Birnin Tarayy

Dan Sarkin Daura ya fito takarar dan Majalisar Wakilai

Sai dai bai bayyana jam’iyyar da zai tsaya a ƙarƙashinta ba, lamarin da ake ganin na iya zama dabara

Rikicin ADC: Wane ne Nafiu Bala?

A ƙarƙashin ADC, ya tsaya takarar Gwamnan Jihar Gombe a zaɓen shekarar 2023, amma ya sha kaye tare da sauran ’yan takara a hannun Gwamna Muhammadu Inu

Matakin da ADC za ta ɗauka kan INEC

Tsohon shugaban jam’iyyar, Dakta Ralph Nwosu, ya zargi shugaban INEC, Joash Amupitan, da yin fassarar doka da kansa tare da kawo tasirin jam’iyya mai