Tinubu ya kunyata masu kyautata masa zato — Sarkin Yaƙin Yarbawa
Idan Tinubu bai gaggauta janye waɗannan munanan matakan ba, tabbas halin matsin da ake ciki a ƙasar nan zai ƙara munana.
Manyan Labarai
Idan Tinubu bai gaggauta janye waɗannan munanan matakan ba, tabbas halin matsin da ake ciki a ƙasar nan zai ƙara munana.
Mazauna garin Maiduguri da ambaliya ta raba da muhallansu sun fara komawa gidajensu bayan ruwa ya fara raguwa a hankali.
Ambaliyar ta shafe kashi daya bisa ukun Maiduguri
Da bindigogi biyar aka bar ’yan sanda 32 su kare ƙaramar hukuma guda mai ƙauyuka 200, in ji Gwamnan Kastina
’Yan takarar takarar NNPP na shan ƙwayoyi irin su opioids, hemp benzodiazepines da nicotine.