Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ambaliyar Borno ta kashe ’yan Boko Haram a Dajin Sambisa

Mayaƙan kungiyar da matansu da ’ya’yansu sama da mutum 100 ne ruwan ya kashe a Sansanin Dollarland

Ambaliyar Maiduguri: Ruwa ya tono gawarwaki, mutane 200,000 sun rasa gidajensu

Majinyata sun maƙale, ƙananan yara sun ɓace, ana fargabar harin kadoji

DAGA LARABA: Ribar Da ’Yan Najeriya Za Su Samu Daga Hulda Da China

Dangantaka ko alaka a tsakanin Najeriya da China tana ƙara yaukaka, musamman a baya-bayan nan.

Manufofin Tinubu sun jefa ’yan Najeriya cikin ƙangin talauci — APC

Sai dai ya ce rashin ɗaukar matakan da suka dace daga gwamnatocin baya ne suka jefa Najeriya cikin wannan hali.

Ambaliya: Al’amura sun munana a Borno — SEMA

Hukumar ta ce yanzu haka jami’anta sun maƙale a wajen ceto mutane.